Posts

Showing posts from 2022

Tunda Mahmud zai dawo,yakamata gan din su Laila su ma su dawo.

Image
Tunda Mahmud zai dawo,yakamata gan din su Laila su ma su dawo . Raayoyin Masu kallon shirin labarina series  Mudai Muna bayan Luquman, Kuma indai Luquman ya auri sumayya a wannan Film din akwai party gagarumi danashirya. Danhaka Director dafatan zaka bamu Daman yin wannan party namu, tahanyar baiwa Luquman damar auren sumayya ✌️🀏 Mai malan Aminu karfa ka birkita mana kwakwalwa me ya kawo Mahmud Kuma cikin wannan lissafin.  πŸ˜‚πŸ˜‚ Kaina Akasa Babban Director Ta Faru ta Kare, Because Ai Daman Ita Soyayya Kamar Ciwon Hauka Take Tabbas Koda Ace Ka Dena tom Tabbas Watarana Saita Motsa Dan Haka Yanzu Tsohuwar Zumar Zuciyar Sumayya Zata Motsa πŸ™. Sera Wanda ya Mutu Baya dawo wa, yakamata kasan wannan. Kuma Kamata yayi presidor ya Aure Sumayya Kuma akaishi Asibiti ya samu lafiya ya dawo Nrml. aka Nunawa Duniya jinya ce take damunsa. Kuma Likman ya Auri Ummi. Wannan shine Masalaha. Rashin Mahmud daman labarinnan ba qaramin rage dadi yai ba. Keep up the good work Director aikinka yanzu ...

Aminu Saira Zai dawo da mahamud cikin shirin #labaina

Image
  Aminu Saira   Zai dawo da mahamud cikin shirin #labaina  Baya da wasu makallata shirin suke ga kamar hakan ba daidai bane,  Suna ganin idan shirin yayi tsayi zai dena dadi .  Kadan daga raayoyin masu sauraro ...Kuma kenan da kuke kalla balle mu da bama kalla, ....Wallahi. I think he is making plan to reintroduce Mahmud again. .....Aminu Saira fa ya koma mai Tallan maganin Gargajiya a fakaice. πŸ™„ .....Mustapha Adk Aminu har da bokaye zaka ce. ... Tahir Mahmood Saleh πŸ˜‚πŸ˜‚ Wallahi abun duk bata min rai yake yi. ....Musa Yahaya watch the trailer for the next episode and see for yourself. ... Tahir Mahmood Saleh we are keenly watching. Mudai in dai zaa bar mana baba dan audu bamuda matsala. .... Ya taΙ“a gama fim ne a tarihin sa? ...Meke shirin faruwa a labarina mutun ya mutu ace ya dawo gsky beyiba. ...Wallahi. I think he is making plan to reintroduce Mahmud again. #LABARINGASKE  

A YAU ( RAHAMA SADAU ) TA CIKA SHERKA 25

Image
 Jaruma RAHAMA SADAU  ta cika shekarun haihuwarta zuwa 25. Jarumar ta saki zafafan hutunan ta ya yin bikin cikar shekararta 25 Labarin gaske ta rawaito cewa , jarumar tana cikin farinciki da annishuwa . GURIN BIKIN CIKAR SHEKARA

Hukumar NCC ta Ja kunnen MUTANEN Najeriya, A kan Ι—aura bidiyyo a Manhajar TikTok

Image
 Hukumar NCC ta Ja kunnen MUTANEN Najeriya, A kan Ι—aura bidiyyo a Manhajar TikTok Hukumar NCC  ta yi gargadi kan yan Nigeria bisa su daina shiga gasar tiktok wacce ta kushi nadar bidiyoyin tsirayci . Sannan ana zargin ita ,anhajar da nadar bayanai na sirri. Ncc tace zata duba yuwar dakatar da manhajar a kasar ta Nigeria   A yammaci yau ne dai yanjaridar bbc suka gana da shiwagabanin hukumomin Na NCC  Labarin gaske  

TATTAUNAWA FATI WASHA TARE DA HADIZA GABON A KAN SHIRIN LABARINA

Image
Click here for full video  

Buhari Naira Biliyan 120 da gwamnatin mu ta kwato daga hannun barayi mu yi anfani dasu wajen gina tituna da fly over

Image
General Muhammadu buhari ya ce , Naira Biliyan 120 da gwamnatin mu ta kwato daga hannun barayi ,mu yi anfani dasu wajen gina tituna da fly over. Shugaban ya fadi hakane yayin ganawa da manema labarai., kana yayi bayani kan chanjin kudade da zaayi a kasar  Yace aikace aikacen da akayi da kudaden sun karawa Najeriya kima a idon duniya sosai .  #LABARINGASKE 

BINANCE TA FASA SIYAN MANHAJAR FTX

Image
Banking BINANCE ta fasa siyan FTX  .  Bazamu sai FTX ba , saboda wasu dalilai , amma basu bayyana dalilan ba .  Sizee  ne ya bayyana haka , bayan ganawarsa da wasu manema labarai .     Yace BINANCE tana kokarin taga ta farantawa masu anfani da baking  na ta , saboda tana daya daga cikin manyan manhajojin crypto a dunita baki daya.  Dan akalla tana da mabiya million 20. . Labarin Gaske . Tace da take kawo ,muku muhimman labaran duniya .  Ku biyo mu a shafikan mu na Facebook da Instagram  

CHIKAKIYAR HIRA HADIZA GABON TAREDA ALI ISA JITA

Image
kalli Chikakken videon a nan Sabon shirin da Hadiza Gabon ta fito dashi , wanada take hira da mawaka , da kuma jaruman kannywood  .   Shirin yana daukar hankalin aluma sosai da sosai , kana yana janyo muhawara a  shafukan sada zumunta irin Facebook   da kuma Instagram  .   A farkon shirin ne ta tattauna da shahararen mawaqin nan. Wato ( Rarara). Bayan haka sunsha hira da jarumin nan mai barkwan ci wato . ( Bosho) wanda aka fi sani da SULEIMAN   BOSHO  .    Shirin yana nishadantar da masu kallo , sa ananan sun qara sanin su waye ma jaruman nasu .  Domin kuwa , shiri ne na bayan fagge. Kada ku gaji da mu .  Zaku iya bin mu a safin mu na Facebook   da Instagram   @ Labarin Gaske. #labaringaske  #alijita #hadizagabon

TIKTOK ZAI DIN GA BIYAN YAN AFRIKA

Image
Wanda ya kirkiri tiktok zai fara biyan yan Africa,  ciki harda Nigeria.   Shin kana tiktok . ?  Ko yanzu zaka fara ?

PI ZATA FASHE DECEMBER NAN ., KANA DA pi

Image
Pi zata fashe ! Zaka siyar a naira uku ? Ko zaka jira ta fashe da kai ? Gangan ci ne ka qi saida pi dinka , saboda sheet coin ne ., Pi baze taba kaiwa darajar da kuke tunani ba, don haka a na lunching  ka saida kayan ka ka jira . Shine wayewa.   Saboda in ka tsaya wasa zai qone kana kallo .   Satoshi     shi ma zai iya zama gaskiya .  In akwai abinda kake so ka sani ga made wani coin  Zaka iya tuntubar mu a shafin mu na Facebook . Sai a kula . , ka saida pi din ka , tana pashewa, kar ka tsaya sanya.

AKWAI YUWUWAR KRYPTO ZATA RUSHE

Image
Samarin najeria su fara daukar krypto a matsayin sanaa, wanda kuma hakan ba dedebane . Ita harkar zaka iya rasa kudinka baki daya , wanada hakan zai jefaka cikin danasani mai yawa . Yakamata jamaa a kiyaye  #labaringaske  #crypto  Kwanakin baya akwai coin din da ya lalace ... wato ( luna ) , Lalacewar coin din ta girgiza duniya .   Babar matsalar ita ce ana yaudarar mutane da harkar krypto ta bogi .  Misali .. DGS MGS  KHALA   ..etc . Wadan nan sun yaudari mutane sosai ,  Dan haka jamaa a kiyaye 

YKID .. WAKA BA ABUNE ME SAUQI BA

Image
Kafin ka zama wani akwai wahala (ykidthehustla)

AMINU SAIRA YA GODEWA MASU KALLON SHIRIN SA #LABARINA

Image

DAN AUDU ZE HADA AUREN DA BA SOYAYYA

Image

ZAN DAWO CHIKIN SHIRIN LABARINA SOBODA MASOYANA ,NAFISA ABDULLAHI

Image

Nafisa Abdullahi ta ce zata duba yuwuwar sake fitowa a shirin labarina

Image
Nafisa Abdullahi ta ce zata duba yuwuwar sake fitowa a shirin labarina , bayan da masoya su kai dafifi a  safinta suna bata haquri .  Tace sarkin waka shi ya bata mata rai , saboda irin izzar da ya ke nuna mata a location din shirin LABARINA. ( Excellency ) wato Amdaz yayi qoqarin shawo kanta . haka ma maryam waziri , wato laila Labarina, ita kum rukayya Tayi ko in kula da batun na Nafisa  Presido LABARINA , Wato Isah Feruzkhan Ya ce duk randa suka hadu sai ya bata mata rai 😳. saboda tana adawa da megidan su Aminu saira . Shi kuma mahamud ya ce shi rashin biyansa dakyau da baa yi shi yasa ya Gudu ya kama gaban sa , Mahamud ya ce yafi samun kudi da siyasa akan Harkar flim. DOMIN SAMUN LABARAI INGANTATU πŸ‘‰ ku dannan Subscribe a YouTubeπŸ‘‰