Aminu Saira Zai dawo da mahamud cikin shirin #labaina


 Aminu Saira  Zai dawo da mahamud cikin shirin #labaina 

Baya da wasu makallata shirin suke ga kamar hakan ba daidai bane, 

Suna ganin idan shirin yayi tsayi zai dena dadi . 

Kadan daga raayoyin masu sauraro

...Kuma kenan da kuke kalla balle mu da bama kalla,

....Wallahi.

I think he is making plan to reintroduce Mahmud again.

.....Aminu Saira fa ya koma mai Tallan maganin Gargajiya a fakaice. πŸ™„

.....Mustapha Adk Aminu har da bokaye zaka ce.

... Tahir Mahmood Saleh πŸ˜‚πŸ˜‚ Wallahi abun duk bata min rai yake yi.

....Musa Yahaya watch the trailer for the next episode and see for yourself.

... Tahir Mahmood Saleh we are keenly watching.

Mudai in dai zaa bar mana baba dan audu bamuda matsala.

.... Ya taΙ“a gama fim ne a tarihin sa?

...Meke shirin faruwa a labarina mutun ya mutu ace ya dawo gsky beyiba.

...Wallahi.

I think he is making plan to reintroduce Mahmud again.



#LABARINGASKE  


Comments