BINANCE TA FASA SIYAN MANHAJAR FTX
Banking BINANCE ta fasa siyan FTX .
Bazamu sai FTX ba , saboda wasu dalilai , amma basu bayyana dalilan ba .
Sizee ne ya bayyana haka , bayan ganawarsa da wasu manema labarai .
Yace BINANCE tana kokarin taga ta farantawa masu anfani da baking na ta , saboda tana daya daga cikin manyan manhajojin crypto a dunita baki daya. Dan akalla tana da mabiya million 20.
.
Labarin Gaske . Tace da take kawo ,muku muhimman labaran duniya .
Ku biyo mu a shafikan mu na Facebook da Instagram
Comments
Post a Comment