PI ZATA FASHE DECEMBER NAN ., KANA DA pi
Pi zata fashe !
Zaka siyar a naira uku ?
Ko zaka jira ta fashe da kai ?
Gangan ci ne ka qi saida pi dinka , saboda sheet coin ne .,
Pi baze taba kaiwa darajar da kuke tunani ba, don haka a na lunching ka saida kayan ka ka jira . Shine wayewa. Saboda in ka tsaya wasa zai qone kana kallo .
Satoshi shi ma zai iya zama gaskiya .
In akwai abinda kake so ka sani ga made wani coin
Zaka iya tuntubar mu a shafin mu na Facebook .
Sai a kula . , ka saida pi din ka , tana pashewa, kar ka tsaya sanya.
Comments
Post a Comment