Buhari Naira Biliyan 120 da gwamnatin mu ta kwato daga hannun barayi mu yi anfani dasu wajen gina tituna da fly over
General Muhammadu buhari ya ce , Naira Biliyan 120 da gwamnatin mu ta kwato daga hannun barayi ,mu yi anfani dasu wajen gina tituna da fly over.
Shugaban ya fadi hakane yayin ganawa da manema labarai., kana yayi bayani kan chanjin kudade da zaayi a kasar
Yace aikace aikacen da akayi da kudaden sun karawa Najeriya kima a idon duniya sosai .
#LABARINGASKE
Comments
Post a Comment