Nafisa Abdullahi ta ce zata duba yuwuwar sake fitowa a shirin labarina
Nafisa Abdullahi ta ce zata duba yuwuwar sake fitowa a shirin labarina , bayan da masoya su kai dafifi a safinta suna bata haquri .
Tace sarkin waka shi ya bata mata rai , saboda irin izzar da ya ke nuna mata a location din shirin LABARINA.
( Excellency ) wato Amdaz yayi qoqarin shawo kanta . haka ma maryam waziri , wato laila Labarina, ita kum rukayya Tayi ko in kula da batun na Nafisa Presido LABARINA , Wato Isah Feruzkhan Ya ce duk randa suka hadu sai ya bata mata rai π³. saboda tana adawa da megidan su Aminu saira .
Shi kuma mahamud ya ce shi rashin biyansa dakyau da baa yi shi yasa ya Gudu ya kama gaban sa , Mahamud ya ce yafi samun kudi da siyasa akan Harkar flim. DOMIN SAMUN LABARAI INGANTATU π ku dannan Subscribe a YouTubeπ
Comments
Post a Comment