AKWAI YUWUWAR KRYPTO ZATA RUSHE
Samarin najeria su fara daukar krypto a matsayin sanaa, wanda kuma hakan ba dedebane . Ita harkar zaka iya rasa kudinka baki daya , wanada hakan zai jefaka cikin danasani mai yawa . Yakamata jamaa a kiyaye
#labaringaske
#crypto
Kwanakin baya akwai coin din da ya lalace ... wato ( luna ) ,
Lalacewar coin din ta girgiza duniya .
Babar matsalar ita ce ana yaudarar mutane da harkar krypto ta bogi .
Misali ..
DGS
MGS
KHALA
..etc .
Wadan nan sun yaudari mutane sosai ,
Dan haka jamaa a kiyaye
Comments
Post a Comment