Hukumar NCC ta Ja kunnen MUTANEN Najeriya, A kan ɗaura bidiyyo a Manhajar TikTok
Hukumar NCC ta Ja kunnen MUTANEN Najeriya, A kan ɗaura bidiyyo a Manhajar TikTok
Hukumar NCC ta yi gargadi kan yan Nigeria bisa su daina shiga gasar tiktok wacce ta kushi nadar bidiyoyin tsirayci . Sannan ana zargin ita ,anhajar da nadar bayanai na sirri. Ncc tace zata duba yuwar dakatar da manhajar a kasar ta NigeriaA yammaci yau ne dai yanjaridar bbc suka gana da shiwagabanin hukumomin Na NCC
Labarin gaske
Comments
Post a Comment