LABARIN GASKE
LABARIN GASKE πΊis a channel that will brings you news from the kannywood industry, and many other amazing things happening inside and outside Nigeria, ...
TIKTOK ZAI DIN GA BIYAN YAN AFRIKA
Get link
Facebook
X
Pinterest
Email
Other Apps
Wanda ya kirkiri tiktok zai fara biyan yan Africa, ciki harda Nigeria.
Aminu Saira Zai dawo da mahamud cikin shirin #labaina Baya da wasu makallata shirin suke ga kamar hakan ba daidai bane, Suna ganin idan shirin yayi tsayi zai dena dadi . Kadan daga raayoyin masu sauraro ...Kuma kenan da kuke kalla balle mu da bama kalla, ....Wallahi. I think he is making plan to reintroduce Mahmud again. .....Aminu Saira fa ya koma mai Tallan maganin Gargajiya a fakaice. π .....Mustapha Adk Aminu har da bokaye zaka ce. ... Tahir Mahmood Saleh ππ Wallahi abun duk bata min rai yake yi. ....Musa Yahaya watch the trailer for the next episode and see for yourself. ... Tahir Mahmood Saleh we are keenly watching. Mudai in dai zaa bar mana baba dan audu bamuda matsala. .... Ya taΙa gama fim ne a tarihin sa? ...Meke shirin faruwa a labarina mutun ya mutu ace ya dawo gsky beyiba. ...Wallahi. I think he is making plan to reintroduce Mahmud again. #LABARINGASKE
Comments
Post a Comment