CHIKAKIYAR HIRA HADIZA GABON TAREDA ALI ISA JITA
kalli Chikakken videon a nan
Sabon shirin da Hadiza Gabon ta fito dashi , wanada take hira da mawaka , da kuma jaruman kannywood .
Shirin yana daukar hankalin aluma sosai da sosai , kana yana janyo muhawara a shafukan sada zumunta irin Facebook da kuma Instagram .
A farkon shirin ne ta tattauna da shahararen mawaqin nan. Wato (Rarara).
Bayan haka sunsha hira da jarumin nan mai barkwan ci wato . (Bosho) wanda aka fi sani da SULEIMAN BOSHO .
Shirin yana nishadantar da masu kallo , sa ananan sun qara sanin su waye ma jaruman nasu . Domin kuwa , shiri ne na bayan fagge.
Kada ku gaji da mu .
Zaku iya bin mu a safin mu na Facebook da Instagram @ Labarin Gaske.
#labaringaske
#alijita
#hadizagabon
Comments
Post a Comment