Posts

Showing posts from November, 2022

BINANCE TA FASA SIYAN MANHAJAR FTX

Image
Banking BINANCE ta fasa siyan FTX  .  Bazamu sai FTX ba , saboda wasu dalilai , amma basu bayyana dalilan ba .  Sizee  ne ya bayyana haka , bayan ganawarsa da wasu manema labarai .     Yace BINANCE tana kokarin taga ta farantawa masu anfani da baking  na ta , saboda tana daya daga cikin manyan manhajojin crypto a dunita baki daya.  Dan akalla tana da mabiya million 20. . Labarin Gaske . Tace da take kawo ,muku muhimman labaran duniya .  Ku biyo mu a shafikan mu na Facebook da Instagram  

CHIKAKIYAR HIRA HADIZA GABON TAREDA ALI ISA JITA

Image
kalli Chikakken videon a nan Sabon shirin da Hadiza Gabon ta fito dashi , wanada take hira da mawaka , da kuma jaruman kannywood  .   Shirin yana daukar hankalin aluma sosai da sosai , kana yana janyo muhawara a  shafukan sada zumunta irin Facebook   da kuma Instagram  .   A farkon shirin ne ta tattauna da shahararen mawaqin nan. Wato ( Rarara). Bayan haka sunsha hira da jarumin nan mai barkwan ci wato . ( Bosho) wanda aka fi sani da SULEIMAN   BOSHO  .    Shirin yana nishadantar da masu kallo , sa ananan sun qara sanin su waye ma jaruman nasu .  Domin kuwa , shiri ne na bayan fagge. Kada ku gaji da mu .  Zaku iya bin mu a safin mu na Facebook   da Instagram   @ Labarin Gaske. #labaringaske  #alijita #hadizagabon

TIKTOK ZAI DIN GA BIYAN YAN AFRIKA

Image
Wanda ya kirkiri tiktok zai fara biyan yan Africa,  ciki harda Nigeria.   Shin kana tiktok . ?  Ko yanzu zaka fara ?

PI ZATA FASHE DECEMBER NAN ., KANA DA pi

Image
Pi zata fashe ! Zaka siyar a naira uku ? Ko zaka jira ta fashe da kai ? Gangan ci ne ka qi saida pi dinka , saboda sheet coin ne ., Pi baze taba kaiwa darajar da kuke tunani ba, don haka a na lunching  ka saida kayan ka ka jira . Shine wayewa.   Saboda in ka tsaya wasa zai qone kana kallo .   Satoshi     shi ma zai iya zama gaskiya .  In akwai abinda kake so ka sani ga made wani coin  Zaka iya tuntubar mu a shafin mu na Facebook . Sai a kula . , ka saida pi din ka , tana pashewa, kar ka tsaya sanya.

AKWAI YUWUWAR KRYPTO ZATA RUSHE

Image
Samarin najeria su fara daukar krypto a matsayin sanaa, wanda kuma hakan ba dedebane . Ita harkar zaka iya rasa kudinka baki daya , wanada hakan zai jefaka cikin danasani mai yawa . Yakamata jamaa a kiyaye  #labaringaske  #crypto  Kwanakin baya akwai coin din da ya lalace ... wato ( luna ) , Lalacewar coin din ta girgiza duniya .   Babar matsalar ita ce ana yaudarar mutane da harkar krypto ta bogi .  Misali .. DGS MGS  KHALA   ..etc . Wadan nan sun yaudari mutane sosai ,  Dan haka jamaa a kiyaye 

YKID .. WAKA BA ABUNE ME SAUQI BA

Image
Kafin ka zama wani akwai wahala (ykidthehustla)

AMINU SAIRA YA GODEWA MASU KALLON SHIRIN SA #LABARINA

Image

DAN AUDU ZE HADA AUREN DA BA SOYAYYA

Image