Tunda Mahmud zai dawo,yakamata gan din su Laila su ma su dawo.
Tunda Mahmud zai dawo,yakamata gan din su Laila su ma su dawo . Raayoyin Masu kallon shirin labarina series Mudai Muna bayan Luquman, Kuma indai Luquman ya auri sumayya a wannan Film din akwai party gagarumi danashirya. Danhaka Director dafatan zaka bamu Daman yin wannan party namu, tahanyar baiwa Luquman damar auren sumayya ✌️π€ Mai malan Aminu karfa ka birkita mana kwakwalwa me ya kawo Mahmud Kuma cikin wannan lissafin. ππ Kaina Akasa Babban Director Ta Faru ta Kare, Because Ai Daman Ita Soyayya Kamar Ciwon Hauka Take Tabbas Koda Ace Ka Dena tom Tabbas Watarana Saita Motsa Dan Haka Yanzu Tsohuwar Zumar Zuciyar Sumayya Zata Motsa π. Sera Wanda ya Mutu Baya dawo wa, yakamata kasan wannan. Kuma Kamata yayi presidor ya Aure Sumayya Kuma akaishi Asibiti ya samu lafiya ya dawo Nrml. aka Nunawa Duniya jinya ce take damunsa. Kuma Likman ya Auri Ummi. Wannan shine Masalaha. Rashin Mahmud daman labarinnan ba qaramin rage dadi yai ba. Keep up the good work Director aikinka yanzu ...