Posts

Showing posts from December, 2022

Tunda Mahmud zai dawo,yakamata gan din su Laila su ma su dawo.

Image
Tunda Mahmud zai dawo,yakamata gan din su Laila su ma su dawo . Raayoyin Masu kallon shirin labarina series  Mudai Muna bayan Luquman, Kuma indai Luquman ya auri sumayya a wannan Film din akwai party gagarumi danashirya. Danhaka Director dafatan zaka bamu Daman yin wannan party namu, tahanyar baiwa Luquman damar auren sumayya ✌️🀏 Mai malan Aminu karfa ka birkita mana kwakwalwa me ya kawo Mahmud Kuma cikin wannan lissafin.  πŸ˜‚πŸ˜‚ Kaina Akasa Babban Director Ta Faru ta Kare, Because Ai Daman Ita Soyayya Kamar Ciwon Hauka Take Tabbas Koda Ace Ka Dena tom Tabbas Watarana Saita Motsa Dan Haka Yanzu Tsohuwar Zumar Zuciyar Sumayya Zata Motsa πŸ™. Sera Wanda ya Mutu Baya dawo wa, yakamata kasan wannan. Kuma Kamata yayi presidor ya Aure Sumayya Kuma akaishi Asibiti ya samu lafiya ya dawo Nrml. aka Nunawa Duniya jinya ce take damunsa. Kuma Likman ya Auri Ummi. Wannan shine Masalaha. Rashin Mahmud daman labarinnan ba qaramin rage dadi yai ba. Keep up the good work Director aikinka yanzu ...

Aminu Saira Zai dawo da mahamud cikin shirin #labaina

Image
  Aminu Saira   Zai dawo da mahamud cikin shirin #labaina  Baya da wasu makallata shirin suke ga kamar hakan ba daidai bane,  Suna ganin idan shirin yayi tsayi zai dena dadi .  Kadan daga raayoyin masu sauraro ...Kuma kenan da kuke kalla balle mu da bama kalla, ....Wallahi. I think he is making plan to reintroduce Mahmud again. .....Aminu Saira fa ya koma mai Tallan maganin Gargajiya a fakaice. πŸ™„ .....Mustapha Adk Aminu har da bokaye zaka ce. ... Tahir Mahmood Saleh πŸ˜‚πŸ˜‚ Wallahi abun duk bata min rai yake yi. ....Musa Yahaya watch the trailer for the next episode and see for yourself. ... Tahir Mahmood Saleh we are keenly watching. Mudai in dai zaa bar mana baba dan audu bamuda matsala. .... Ya taΙ“a gama fim ne a tarihin sa? ...Meke shirin faruwa a labarina mutun ya mutu ace ya dawo gsky beyiba. ...Wallahi. I think he is making plan to reintroduce Mahmud again. #LABARINGASKE  

A YAU ( RAHAMA SADAU ) TA CIKA SHERKA 25

Image
 Jaruma RAHAMA SADAU  ta cika shekarun haihuwarta zuwa 25. Jarumar ta saki zafafan hutunan ta ya yin bikin cikar shekararta 25 Labarin gaske ta rawaito cewa , jarumar tana cikin farinciki da annishuwa . GURIN BIKIN CIKAR SHEKARA

Hukumar NCC ta Ja kunnen MUTANEN Najeriya, A kan Ι—aura bidiyyo a Manhajar TikTok

Image
 Hukumar NCC ta Ja kunnen MUTANEN Najeriya, A kan Ι—aura bidiyyo a Manhajar TikTok Hukumar NCC  ta yi gargadi kan yan Nigeria bisa su daina shiga gasar tiktok wacce ta kushi nadar bidiyoyin tsirayci . Sannan ana zargin ita ,anhajar da nadar bayanai na sirri. Ncc tace zata duba yuwar dakatar da manhajar a kasar ta Nigeria   A yammaci yau ne dai yanjaridar bbc suka gana da shiwagabanin hukumomin Na NCC  Labarin gaske  

TATTAUNAWA FATI WASHA TARE DA HADIZA GABON A KAN SHIRIN LABARINA

Image
Click here for full video  

Buhari Naira Biliyan 120 da gwamnatin mu ta kwato daga hannun barayi mu yi anfani dasu wajen gina tituna da fly over

Image
General Muhammadu buhari ya ce , Naira Biliyan 120 da gwamnatin mu ta kwato daga hannun barayi ,mu yi anfani dasu wajen gina tituna da fly over. Shugaban ya fadi hakane yayin ganawa da manema labarai., kana yayi bayani kan chanjin kudade da zaayi a kasar  Yace aikace aikacen da akayi da kudaden sun karawa Najeriya kima a idon duniya sosai .  #LABARINGASKE